Alhaji Baba Ahmad

Alhaji Baba Ahmad da sabon Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris a shekarar 1975. Alh Baba Ahmad ya koyar da Sarki lokacin yana karami,sannan ya zama masa uba ya kuma zama mai kaunar sa da girmama shi da bashi shawara har mutuwa ta raba su a shekarar 1987.Sarkin Zazzau yana cikin wadanda suka yi wa  Baba Ahmad Sallah bayan rasuwar sa.Allah Ya jikan dukkan Musulmi.

Post a Comment

0 Comments