Alhaji Isa Dutse, wanda aka fi sani da Malam Isa Mai Gwanjo Kofar Doka, Zaria. Wannan Dattijo, shi ne mahaifin Alhaji Sani Isa Dutse na Gidan Rediyon Jihar Kaduna, "Kaduna State Media Corporation", (KSMC), Kaduna. Malam Isa Mai Gwanjo ya sami shekaru masu yawa a cikin tsawon rayuwar da Allah Ya bashi wajen taimakawa Kasar Zazzau a fannin kasuwanci da noma. Muna rokon Allah Ya kara jan nisan kwana da karin lafiya.
0 Comments