KASASHEN DA MAI MARTABA SARKIN ZAZZAU SHEHU YA ZIYARTA

KASASHEN DA MAI MARTABA SARKIN ZAZZAU SHEHU YA  ZIYARTA
.
Maimartaba Sarkin zazzau Alh. Shehu ya ziyarci kasashe da dama don ziyara ta masamman, wasu kuma don amsa gayyata, wasu kuma a dalilin aiki na masamman Har ila yau kuma ya tafi wasu don gabatar da ibada da aikin addini.
.
Irin wadannan tafiye tafiye zuwa waje. Suna kara masa ilimi ta wurin gudanar da aikin mulki. Kuma ya kan gane ma idonsa irin abubuwan da hanyoyin da suke kawo ci gaba da tattalin arzikin kasa. Irin wadanda za su taimaka ma jama'ar kasar nan, da kuma wasu kasashen da sukan kawo hanyar da za a ci gaba ta fuskar ilimin addini Musulunci a yau da kullum.
.
Cikin kasashen da ya ziyarta a duniya, akwai :-
1. Makka
2. Ingila
3. Ferisa (iran)
4. Jamus ( Germany)
5. Amurka ( America )
6. Faransa ( France )
7. Italiya ( Italy )
8. Swizeraland
9. Ghana
10. Masar
11. Sudan
12. Benin Republic
13. Niger Republic
14. Malasia
15. Kenya
17. Canada
18. Guinea
19. Cote d'iovre
20. Cameroun
.
Wadannan su ne kadan daga cikin kasashen duniya da ya ziyarta.

Post a Comment

0 Comments