Malam Yahaya Sa'adu

Marigayi Yahaya Sa'adu, Shi Sa'adu dane ga Makaman zazzau Malam Jafaru dan Sarkin zazzau Abdullahi. Shikuma Sarkin zazzau Abdullahi dane ga Sarkin zazzau Hammada, Hammada kuma dane awajen Sarkin zazzau Malam Yamusa, kamar yadda muka sani Malam yamusa shine sarki na biyu a mulkin daular fulani a kasar zazzau,. Muna fatan Allah ya jikanra da rahama ya shirya zuri'arsa Ameen

Post a Comment

0 Comments