Marigayi Malam Ibrahim Shehu, wanda akafi sani da Malamin Shanu. Makarancin Alqur'ani ne shi, kuma masani ne a harkan kiwon dabbobi (livestock farming). Kuma shi ne Mahaifin Ciroman Labaran Zazzau. Alhaji Muktar Ibrahim Shehu.. Muna fata Allah ya masa rahama.
0 Comments