Marigayi Alh. Abubakar Abba zariya wanda aka fi sani da Abba Manaja.
.
An haife shi a shekarar 1930, ya kuma rasu a shekarar 1983 , ya rasu yabar 'ya'ya maza da data har guda 27, kuma shi mazaunin unguwan Madaka ne wajen bayan gidan Alhaji Idawu cikin birnin zaria.
.
Kuma kafin rasuwar sa shine farkon wanda ya fara zama Manajan bankin Barclays Bank a arewa , sama da shekaru talatin da suka gabata
.
Muna fata Allah ya jikansa da rahama ya shirya abinda ya bari.
0 Comments