Marigayi Alhaji Alhassan Babajo

Marigayi Alhaji Alhassan Babajo, Mahaifin marigayi Alhaji Nuhu Babajo.
Attajiri me san jama'a da tausayin al'umma, gashi da girmama naga ba dashi, dattako da sanin ya kamata.Allah ya jikan su da rahamar sa.

Post a Comment

0 Comments