Marigayi Alhaji Muhammad Maikawari

Marigayi Alhaji Muhammad Maikawari, hanshakin dan kasuwa ne , ya yi aiki da kamfanin buga littafai dake zaria, da ya yi ritaya ya dawo ya bude kamfanin sa mai suna M.I.S. Nigerian Limited. Wanda har yanzu akwai su suna aiki inda akanza sunan zuwa Gidan juma saban gari zaria. Allah ya jikan sa

Post a Comment

0 Comments