Marigayi Ibrahim Ango

Marigayi Malam Ibrahim Hassan Ango, Asalin kakan shi mutumin maiduguri ne, ya xo zazzau tare da almajiran sa, ya sauka a gidan sarki zazzau, sarkin wannan lokacin kuma ya bashi waje tare da almajiran sa ya zauna ya cigaba da koyarwa, sanadiyyar zaman dayayi anan sai sunan sa ya zama sunan  unguwan, wato inda a yanzu ake kira Anguwan Mele. Malam Mele yahaifi tagwaye, hassan da hussaini. Hassan din shine ya haifi Mallam Ibrahim Ango. .
Mallam Ibrahim Ango yagaji kakan sa wajen karatu, da san jamaa, ga hakuri. .
Allah ya jikan su da rahama

Post a Comment

0 Comments