Marigayi Sarkin Zazzau Alu Dansidi. Shine wanda Turawa suka Fafa Nadashi Sarkin A masarautar Zazzau a 1902.
Yayi shekara 18 yana mulki zazzau. Tarihi ya nuna cewa shine yafito da tsarin rawani na (Murde). Kuma shine Sarkin da ya Tura wasu mutanen zazzau zuwa makaratar Dan Hausa a kano, cikinsu kuma Harda wanda yayi Sarki can gaba wato Sarkin Zazzau Jaafaru Dan Isiyaku (1937-1959).
Sarkin Zazzau Dalhatu Shine wanda yagaji Sarkin Zazzau Alu Dansidi a 1920-1924. Allah yajiqansu yayi masu rahama da Aljannul Firdaus!!!
0 Comments