Marigayi Walin Zazzau Mal. Umaru

Marigayi Walin Zazzau Mal. Umaru dan Sarkin
Zazzau Mal. Dalhatu dan Yero. Uban Walin Zazzau Eng Aminu Umar.

Ya rasu a shekarar 1984. Allah ya jikansa da rahma.

Allah ya Albarkaci masarautan zazzau.

Post a Comment

0 Comments