Tukur Abubakar Bamalli V.I.O

Alhaji. Tukur Abubakar Bamalli V.I.O Haifaffen kwarbai zaria ne, an haifeshi a 30th september 1938. Yarike Daraktor na Road Traffic Kaduna State. Ya yi karatuka da dama ya rike mukamai da yawa tindaga matakin jaha zuwa tarayya. Mutum ne me san jamaa ga riko da aikin sa. Muna fata Allah ya azurta lardin zazzau da mutane irin su, Jika ne daga Cikin Jikokin Zuri'an Marigayi Sarkin Zazzau Abubakar Bamalli da Sarkin Zazzau na daya a Daulan Fulani Mariya Mallam Musa Bamalli

Post a Comment

0 Comments