Sheikh Ahmad Maqary Saeed
Daya daga cikin manyan malamai da suke masarautan zazzau, Mahaifi ga Limamin Bubban massalacin Abuja Prof. Sheik Ibrahim Ahmad Maqari Saeed , Allah ya Kara masa lafia yasa kaffarace, Allah ya Kara muku kwarin gwaiwa.
Lallai kayi kokari kwarai wajen karatun dalibai a masarautan zazzau, Allah ya saka maka da mafi alkhairin sakamako duniya da lahira.
0 Comments