GIDAJEN SARAUTUN FULANI DA SARAKUNANSU NA ZAZZAU
.
Gidajen sarautun Fulani na zazzau su ne suka hadu suka kafa Daular Mulkin Fulani na masarautar zazzau. Wadannan gidaje sun kasu kashi hudu (4) kamar haka:
1. Gidan Sarautar Mallawa
2. Gidan Sarautar Barebari
3. Gidan Sarautar Katsinawa
4. Gidan Sarautar Sullubawa
Kowane gida daga cikin wadannan gidaje yana da tarihinsa da na sarakunan da suka yi sarauta a karkashinsa.
.
KU KASAN CE DA MU DON KAWO MUKU TAKAITACCEN TARIHIN SARAKUNAN DAGA DUKKA GIDAJE GUDA HUDUN NAN INSHAALLAHU
.
DAGA: KASAR ZAZZAU AJIYA DA YAU (Facebook)
ko kuma zaku iya ziyartan shafin mu na yanar gizo-gizo ta www.kasarzazzau.tk
0 Comments