SARAKUNAN HABE DA NA FULANI NA MASARAUTAR ZAZZAU
.
Kamar yadda yake a tarihin zazzau cewa Habe su ne suka kafa masarautar zazzau a lokacin Mulkin Bakwa Turunku sarki na 22 a jerin sarakunan Habe, daga shekarar 1536-1553 amma saura sarakunan Habe, daga gabansa a lokacin babu Hadaddiyar masarautar zazzau, don a lokacin ma sarakunan ba wuri daya suke zaune ba kowa na zaune ne a inda ya ga dama. Habe sunyi sarakuna har guda 60 tun daga kafuwar mulkinsu har zuwa lokacin da Fulani suka kwace Mulkin a hannunsu. Ga sarakunan nasu kamar yadda tarihi ya nuna:-

JERIN SARAKUNAN ZAZZAU
1. Sarkin Zazzau Gunguma
2. Sarkin Zazzau Matzo
3. Sarkin Zazzau Tumsah
4. Sarkin Zazzau Tumasa
5. Sarkin Zazzau Maswaza
6. Sarkin Zazzau Suleiman
7. Sarkin Zazzau Dimzaki
8. Sarkin Zazzau Nayoga
9. Sarkin Zazzau Kauchi
10.Sarkin Zazzau Nawanci
1. Sarkin Zazzau Gunguma
2. Sarkin Zazzau Matzo
3. Sarkin Zazzau Tumsah
4. Sarkin Zazzau Tumasa
5. Sarkin Zazzau Maswaza
6. Sarkin Zazzau Suleiman
7. Sarkin Zazzau Dimzaki
8. Sarkin Zazzau Nayoga
9. Sarkin Zazzau Kauchi
10.Sarkin Zazzau Nawanci
11. Sarkin Zazzau Macikai
12. Sarkin Zazzau Kewo
13. Sarkin Zazzau Bashikar
14. Sarkin Zazzau Majidada
15. Sarkin Zazzau Dirahi
16. Sarkin Zazzau Jinjiku
17. Sarkin Zazzau Sukano
18. Sarkin Zazzau Muhammadu Abu 1505-1530
19. Sarkin Zazzau Gudu Dan Masukana 1503-1532
20. Sarkin Zazzau Nohir 1532-1535

21. Sarkin Zazzau Kowansa 1535-1536
22. Sarkin Zazzau Bakwa Turunku (Isyaku) 1536-1539
23. Sarkin Zazzau Ibrahim 1539-1566
24. Sarkin Zazzau Karama 1566-1576
25. Sarkin Zazzau Kafo 1576-1578
26. Sarkin Zazzau Bako 1 1578-1581
27. Sarkin Zazzau Aliyu 1 1581-1587
28. Sarkin Zazzau Isma'ilu 1587-1598
29. Sarkin Zazzau Musa 1598-1599
30. Sarkin Zazzau Gabi 1598-1601

31. Sarkin Zazzau Hamza 1601-1602
32. Sarkin Zazzau Abdaku 1602-1610
33. Sarkin Zazzau Burema 1610-1613
34. Sarkin Zazzau Aliyu 11 1613-1640
35. Sarkin Zazzau Makama Rabo 1640-1641
36. Sarkin Zazzau Ibrahim Basuka 1641-1654
37. Sarkin Zazzau Bako 11 1654-1657
38. Sarkin Zazzau Sukwana 1657-1658
39. Sarkin Zazzau Aliyu 111 1658-1665
40. Sarkin Zazzau Ibrahim Dan Aliyu 1665-1668

41. Sarkin Zazzau Mamman Abu 1668-1686
42. Sarkin Zazzau Sune 1686-1696
43. Sarkin Zazzau Bako Dan-Musa 1696-1701
44. Sarkin Zazzau Isyaku Dan Gabi 1701-1703
45. Sarkin Zazzau Burema Ashakuka 1703-1704
46. Sarkin Zazzau Bako Dan Sukwana 1704-1715
47. Sarkin Zazzau Muhammadu Dan Gunguma 1715-1726
48. Sarkin Zazzau Uban Bawa 1726-1733
49. Sarkin Zazzau Muhammadu Gabi 1733-1734
50. Sarkin Zazzau Abu Muhammadu Gani 1734

51. Sarkin Zazzau Muhammadu Gabi Dan Ashakuka 1734-1737
52. Sarkin Zazzau Makama Abu 1737-1757
53. Sarkin Zazzau Bawo 1757-1759
54. Sarkin Zazzau Yunusa 1759-1764
55. Sarkin Zazzau Yakubu 1764-1767
56. Sarkin Zazzau Aliyu iv 1767-1773
57. Sarkin Zazzau Cikkoku 1773-1779
58. Sarkin Zazzau Muhammadu Maigamo 1779-1782
59. Sarkin Zazzau Jatau (Isyaku) 1782-1802
60. Sarkin Zazzau Makama Makau. 1802-1804

Daga: KASAR ZAZZAU AJIYA DA YAU (Facebook)
Daga: KASAR ZAZZAU AJIYA DA YAU (Facebook)
ko kuma zaku iya ziyartan shafin mu na yanar gizo-gizo ta www.kasarzazzau.tk
0 Comments