TSARIN HAKIMAI 'YAN MAJALISAR SARKI

TSARIN HAKIMAI 'YAN MAJALISAR SARKI
.
An sami canje-canje a tsarin Hakimai, 'yan Majalisar Sarki, wanda ya sha bamban da irin tsarin da. A wancan lokacin, kusan duk 'yan Majalisa Hakimai ne, masu rawanin Sarki, su ne akan zaba a ba su wannan mukami na 'yan Majalisa. To amma a yanzu an sami canji inda akan dauko mutum ko ba shi da rawani a ba shi matsayin Dan Majalisar sarki. Ga irin yadda tsarkin Majalisar Sarki take a yanzu kamar haka:
.
1. Wazirin Zazzau (Mai Zaben Sarki) - Alh. Ibrahim Aminu
2. Fagacin Zazzau (Mai Zaben Sarki) -  Alh. Umaru Muhammad
3. Makaman Zazzau (Mai Zaben Sarki) - Alh. Umaru Mijinyawa
4. Galadiman Zazzau - Alh. Nuhu Aliyu
5. Tafarkin Zazzau - Alh. Dalhatu Musa Soba
6. Mabudin zazzau - Alh. Abdulkadir Sa'i
7. Limamin Juma'a (Mai Zaben Sarki) - Alh. Dalhatu Kasimu Imam
8. Wakilin wajen zazzau - Alh. Bashir Sambo
9. Limamin Konan zazzau (Mai Zaben Sarki) - Malam Sani A. Ibrahim
10. Jisambon Zazzau - Alh. Sani Sambo
11. Wakilin Falakin zazzau - Alh. Ja'afaru Aminu
12. Sarkin shanun zazzau - Alh. Salisu Muhammad
13. Alh Ibrahim Sabo Umar
14. Danejin zazzau - Alh. Isa Abdulkarim Soba.

Post a Comment

0 Comments