WADANNAN SU NE RARAKUNAN ZAZZAU NA MULKIN DAULAR FULANI TUN DAGA SHEKARAR 1804 .

WADANNAN SU NE RARAKUNAN ZAZZAU NA MULKIN DAULAR FULANI TUN DAGA SHEKARAR 1804
.
1. Sarkin Zazzau Malam Musa 1804-1821 A.D
2. Sarkin Zazzau Malam Yamusa 1821-1834 A.D
3. Sarkin Zazzau Malam Abdulkarimu 1834-1846 A.D
4. Sarkin Zazzau Malam Hammada 1846-1853 A.D
5. Sarkin Zazzau Malam Mamman Sani 1846-1853 A.D
6. Sarkin Zazzau Malam Sidi 1853-1853 A.D
7. Sarkin Zazzau Malam Abdulsalam 1853-1854
8. Sarkin Zazzau Malam Abdullahi 1857-1871-1874-1879
9. Sarkin Zazzau Malam Abubakar 1879-1888 A.D
10. Sarkin Zazzau Malam Sambo 1888-1890 A.D
11. Sarkin Zazzau Malam Yaro 1890-1897 A.D
12. Sarkin Zazzau Malam Kwasau 1897-1902 A.D
13. Sarkin Zazzau Malam Alu Dan Sidi 1903-1920 A.D
14. Sarkin Zazzau Malam Dalhatu 1920-1924 A.D
15. Sarkin Zazzau Malam Ibrahim 1924-1937 A.D
16. Sarkin Zazzau Malam Ja'afaru 1937-1959 A.D
17. Sarkin Zazzau Malam Muhammadu Aminu 1959-1975 A.D
18. Sarkin Zazzau Malam Alh. Shehu Idris 1975- zuwa yau.

ADADIN SARAKUNA A GIDAN SARAUTA HUDU
.
1. GIDAN MALLAWA (4)
1. Sarkin Zazzau Malam musa
2. Sarkin Zazzau Malam Abdulkadir dan Musa
3. Sarkin Zazzau Malam Abubakar dan Musa
4. Sarkin Zazzau Malam Alu Dan Sidi.
.
2. GIDAN BAREBARI (9)
1.Sarkin Zazzau Malam Yamusa
2. Sarkin Zazzau Malam Hammada dan Yamusa
3. Sarkin Zazzau Malam Mamman Sani dan Yamusa
4. Sarkin Zazzau Malam Abdullahi dan Hammada
5. Sarkin Zazzau Malam Yero dan Abdullahi
6. Sarkin Zazzau Malam Kwasau dan Abdullahi
7. Sarkin Zazzau Malam Dalhatu dan Yaro
8. Sarkin Zazzau Malam Ibrahim dan Kwasau
9. Sarkin Zazzau Malam Ja'afaru dan Isiyaku
.
3. GIDAN KATSINAWA (4)
1. Sarkin Zazzau Malam Abdulkarim
2. Sarkin Zazzau Malam Sambo dan Abdulkarimu
3. Sarkin Zazzau Malam Muhammadu Aminu
4. Sarkin Zazzau Malam Shehu dan Idrisu Auta
.
4. GIDAN SULLUBAWA (1)
1. Sarkin Zazzau Malam Abdulsalam
.

Daga: KASAR ZAZZAU AJIYA DA YAU (Facebook)

ko kuma zaku iya ziyartan shafin mu na yanar gizo-gizo ta www.kasarzazzau.tk

Post a Comment

0 Comments