BABI NA GOMA SHA UKU
.
HAKIMAN ZAMANIN SARKIN ZAZZAU SHEHU IDRIS DAGA 1975 ZUWA YAU ( WADANDA YA GADA DA WADANDA YA NADA )
.
KASHI NA FARKO (1)
.
1 WAZIRAI:
Wazirim zazzau Mal. Nuhu Yahaya - Ya rasu
Wazirim zazzau Mal. Abdulrahman J. Yahaya - Ya rasu
Wazirim zazzau Mal. Ibrahim Aminu - Na yanzu.
.
2. FAGACHI
Fagacin zazzau Mal. Muhammad - Ya rasu
I
Fagacin zazzau Mal. Nuhu Muhammad - Ya rasu
I
Fagacin zazzau Mal. Ibrahim Aminu - Ya sami daukaka zuwa waziri
I
Fagacin zazzau Mal. Umar Muhammad - Na yanzu.
.
3. MAKAMA KARAMI:
Makaman karami Zazzau Mal. Haliru - Ya rasu
Makaman karami Zazzau Mal. Abbas - Ya rasu
Makaman karami Zazzau Mal. Umar Mijinyawa - Na yanzu.
.
4. GALADIMA:
Galadiman Zazzau Mal. Abdu Bauchi - Ya rasu
Galadiman Zazzau Mal. Salmanu Giwa - Ya rasu
Galadiman Zazzau Mal. Nuhu A. Magaji - Na yanzu
.
5. SARKIN FADA:
Sarkin Fadan Zazzau Alh. Ahmadu Fatika - Ya rasu
Sarkin Fadan Zazzau Alh. Abbas A. Fatika - Na yanzu
.
6. MADAKI
Madakin Zazzau Alh. Abubakar Aminu - Ya rasu
Madakin Zazzau Alh. Aliyu Shehu Idris - Ya rasu
Madakin Zazzau Alh. Kabiru Shehu Idris - Ya rasu.
.
7. MAGAJIN GARI
Magajin Garin Zazzau Alh. Nuhu Bamalli - Ya rasu
I
Magajin Garin Zazzau Alh. Ahmad Nuhu Bamalli - Na yanzu
.
8. WALI:
Walin Zazzau Mal. Umaru Dalhatu - Ya rasu
Walin Zazzau Mal. Lawal Sambo - Ya rasu
Walin Zazzau Mal. Aminu Umar - Na yanzu
.
9. IYA:
Iyan zazzau Alh. Sa'idu zango Ya rasu
Iyan zazzau Alh. Bashari Aminu Na yanzu
.
10. WAMBAI:
Wamban Zazzau Alh. Sani Mai Gamo - Ya rasu
Wamban Zazzau Alh. Abdulkadir Haji - Ya rasu
Wamban Zazzau Alh. Abdu Aliyu - Ya rasu
Wamban Zazzau Alh. Abdulkarim Aminu - Na yanzu
.
11. TURAKI BABBA:
Turaki Babban Zazzau Mal. Abdulrahman Dikko - Ya rasu
Turaki Babban Zazzau Mal. Mijinyawa Dikko
Turaki Babban Zazzau Mal. Junaidu Dikko Na yanzu
.
12. TURAKI KARAMI:
Turaki Karamin Zazzau Alh. Aminu Tijjani - Ya rasu
Turaki Karamin Zazzau Alh. Aminu Shehu Idris - Na yanzu
.
13. MAKAMA BABBA
Makama Babba Zazzau Mal. Suleiman Lawal - Ya rasu
Makama Babba Zazzau Mal. Yusuf Aboki - Ya rasu
Makama Babba Zazzau Mal. Abdu Kwasau - Ya rasu
Makama Babba Zazzau Alh. Kasimu Abdullahi - Na yanzu
.
14 DAN MADAMI:
Dan Madamin Zazzau Alh. Bashari Aminu - Ya sami daukaka Zuwa sarautar Iyan Zazzau
Dan Madamin Zazzau Alh. Ibrahim idris - Ya rasu
Dan Madamin Zazzau Alh. Kabir Ibrahim Idris - Na yanzu
.
15. DALLATU:
Dallatun Zazzau Alh. Ismaila Ahmad - Ya rasu
Dallatun Zazzau Alh. Muhammadu Captain - Ya rasu
Dallatun Zazzau Alh. Muhammadu Hayatuddin - Ya rasu
Dallatun Zazzau Alh. Mukhtari Ramalan Yero - Na yanzu
.
16. DANGALADIMA:
Dan Galadiman Zazzau Alh. Umar Idris - Ya rasu
Dan Galadiman Zazzau Alh. Aminu Idris - Na yanzu
.
17. DAN ISA
Dan Isan Zazzau Mal. Abdulkarimu - Ya Rasu
Dan Isan Zazzau Mal. Uwaisu - Ya rasu
Dan Isan Zazzau Alh. Akilu Idris - Ya rasu
Dan Isan Zazzau Alh. Umar Shehu Idris - Na Yanzu
.
18. TALBA:
Talban Zazzau Alh. Abdulkarim Aminu - Ya sami daukaka zuwa wambai
Talban Zazzau Alh. Abdulkadir Pate - Na yanzu.
..
19. MATAWALLE:
Matawallen Zazzau Mal. Ladan Sharehu - Ya rasu
Matawallen Zazzau Mal. Aminu Ladan Sharaihu - Na yanzu
.
20. SA'I
Sa'in Zazzau Mal. Muhammadu Lawal - Ya rasu
Sa'in Zazzau Alh. Umaru Aliyu - Ya rasu
Sa'in Zazzau Alh. Ibrahim Umar - Na Yanzu
.
21. SARKIN RUWA:
Sarkin Ruwan Zazzau Alh. Muhanadu Abduljalali - Ya rasu
Sarkin Ruwan Zazzau Alh. Yakubu Abduljalal - Ya rasu
Sarkin Ruwan Zazzau Mal. Tahir Mahmud - Na yanzu
.
22. CIROMA:
Ciroman Zazzau Alh. Muhammadu Hayatuddin - Ya rasu
Ciroman Zazzau Alh. Abdullahi Nuhu - Ya rasu
Ciroman Zazzau Alh. Sa'idu Mailafiya - Na yanzu
.
23. MARDANNI:
Mardannin Zazzau Alh. Ahmed Rufa'i Umar - Na da
Mardannin Zazzau Alh. Lawal Ahmed Rufa'i - Na yanzu
.
24. SALANKE:
Salanken Zazzau Mal. Abdulkadir Aboki - Ya rasu
Salanken Zazzau Alh. Dr. Bello Abdulkadir - Na yanzu
.
25. WAN'YA
Wan'yan Zazzau Alh. Adamu Yamusa - Ya rasu
A
Wan'yan Zazzau Alh. Abdulkadir Yamusa - Ya rasu
A
Wan'yan Zazzau Alh. Mu'azu Yamusa - Na yanzu
.
26. DAN DARMAN:
Dan Darman Zazzau - Alh. Zailani Paki - Ya rasu
Dan Darman Zazzau - Alh. Ibrahim Zailani - Ya rasu
Dan Darman Zazzau - Alh. Lawal zailani - Na yanzu
.
27. SANTURAKI:
Santurakin Zazzau Alh. Abdulrahmaen J. Yahaya ya samu Daukaka Zuwa waziri - Ya rasu
Santurakin Zazzau Alh. Shamsuddin Sambo - Ya rasu
Santurakin Zazzau Alh. Yusha'u Mai Yaki - Na yanzu
.
28. DAN IYAN ZAZZAU
Dan Iyan Zazzau Mal. Nuhu Bayero - Ya rasu
Dan Iyan Zazzau Alh. Yusuf Ladan - Na yanzu
.
29. MARAFA:
Marafan Zazzau Alh. Yusuf - Ya rasu
Marafan Zazzau Dr. Shehu lawal Giwa - Ya rasu
Marafan Zazzau Alh. Nura Lawal Giwa - Na yanzu
.
30. MAGAYAKIN ZAZZAU:
Magayakin zazzau Dr. Birtus K. Ibrahim - Canjin Masarauta
Magayakin zazzau Alh. Abdullahi Ahamed Fascon - Ya rasu
Magayakin zazzau Sulaiman Nuhu Muhammad - Ya rasu
Magayakin zazzau Alh. Abubakar Jibril - Ya rasu
Magayakin zazzau Alh. Ibrahim A. Jibril - Na yanzu
.
31. BARDE:
Barden Zazzau Alh. Abdullahi Makarfi - Ya rasu
Barden Zazzau Senator Yusuf M. Makarfi - Ya rasu
Barden Zazzau Alh. Ibrahim Muhanad Makarfi - Ya rasu
Barden Zazzau Alh. Idris Ibrahim - Na yanzu
.
32. DAN MASANI
Dan Masanin Zazzau Alh. Bello Rigachikun - Ya rasu
Dan Masanin Zazzau Alh. Falalu B. Rigachikum - Na yanzu
.
33. SARKIN YAKI:
Sarkin Yakin zazzau Alh. Yahaya Fate - Ya rasu
Sarkin Yakin zazzau Alh. Balarabe Y. Fate -sarkin Yaki
Sarkin Yakin zazzau Alh. Rilwanu Y. Fate - Na yanzu.
.
34. SARKIN SHANU:
Sarkin Shanun Zazzau - Mal. Mijinyawa Dikko - Ya sami daukaka zuwa Turaki Babba - Ya rasu
Sarkin Yakin zazzau Alh. Bello Umar - Ya rasu
Sarkin Yakin zazzau Mal. Musa Umar - Ya rasu
Sarkin Yakin zazzau Alh. Salisu Muhammad - Na yanzu
.
35. MABUDIN ZAZZAU:
Mabudin Zazzau Mr. Nuhu Bature - Yanzu shi ne Agwom Bajju
Mabudin Zazzau Alh. Hussaini Alhassan - Ya Rasu
Mabudin Zazzau Alh. Abdulkadir Muhammad - Na yanzu
.
ZAMU CI GABA
0 Comments