HAKIMAN ZAMANIN SARKIN ZAZZAU SHEHU IDRIS DAGA 1975 ZUWA YAU ( WADANDA YA GADA DA WADANDA YA NADA ) (2)

HAKIMAN ZAMANIN SARKIN ZAZZAU SHEHU IDRIS DAGA 1975 ZUWA YAU ( WADANDA YA GADA DA WADANDA YA NADA )
.
KASHI NA BIYU (2)
.
36.  KATUKA:
.
Katukan Zazzau Alh. Sulaiman Isyaku - Ya rasu
Katukan Zazzau Alh. Isiyaku Sulaiman - Na yanzu
.
37. SARKIN BAI:
Sarkin Bai Zazzau - Alh. Falalu Bello - Ya sami daukaka zuwa saravar Dan Masanin zazzau
Sarkin Bai Zazzau Alh. Isah Ashiru Kaduna - Na yanzu
.
38. DAN BURAN:
Dan Buran Zazzau Alh. Muhammad Dikko - Ya rasu
Dan Buran Zazzau Alh. Sa'idu Mailafiya - Ya sami daukaka zuwa ciroman zazzau
.
39 DAN LAWAL
Dan Lawal Zazzau Mal. Bawa Hayatu - Ya rasu
Dan Lawal Zazzau Alh. Yusuf Baba - Ya rasu
Dan Lawal Zazzau Alh. Bello Abduljalal - Ya rasu
Dan Lawal Zazzau Alh. Jibrin Yusuf Baba - Na yanzu
.
40. BUNU
Bunun zazzau Alh. Sidi Yero - Ya rasu
Bunun zazzau Alh. Muhammadu Tijjani - Na yanzu
.
41. 'YAN DOTO
Yandoton Zazzau Alh. Sa'idu Aliyu - Ya rasu
O
Yandoton Zazzau Alh. Ahmad Abubakar - Na yanzu
.
42. KARFEN DAWAKI:
Karfen Dawakin Zazzau Alh. Mahmudu Shehu - Ya rasu
Karfen Dawakin Zazzau Alh. Dalhatu Gayya - Ya rasu
Karfen Dawakin Zazzau Alh. Sufwan Shehu - Na yanzu
.
43. AJIYA
Ajiyan zazzau Alh. Sani Rimin Tsiwa - Ya rasu
Ajiyan zazzau Alh. Aminu S. Rimin Tsiwa - Na yanzu
.
44. SARKIN YARA
Sarkin Yaran zazzau Alh. Abdulsalam Maude - Ya rasu
Sarkin Yaran zazzau Alh. Usman Abdu - Na yanzu
.
45. MADAUCHI
Madauchin zazzau Alh. Ibrahim Bagudu - Ya rasu
Madaucin Zazzau Alh. Ja'afaru Bagudu - Na yanzu
.
46. MAGATAKARDA
Magatakardan Zazzau Mal. Aliyu Yarima - ya rasu
Magatakardan Zazzau Alh. Ibrahim Abdulkadir - Ya rasu
Magatakardan Zazzau Alh. Haruna Abdullahi - Na yanzu.
.
47. UBAN DAWAKI
Uban Dawakin Zazzau Mr. David Kantiyok - Canjin masarava
Uban Dawakin Zazzau Mr. Isiyaku Barnabas Gado - Canjin Masarauta
Uban Dawakin Zazzau Mal. Y. Haruna - Na yanzu
.
48. BARADE
Baraden Zazzau Alh. Yusuf Aboki - Ya Rasu
Baraden Zazzau Alh. Aminu Idris - Na da. Ya samu daukaka zuwa dan Galadima
Baraden zazzau Alh Adamu Idris - Na yanzu
.
49. JISAMBO
Jisambon zazzau Alh. Jumare Sambo - Ya rasu
Jisambon zazzau Alh. Sani Sambo - Na yanzu
.
50. DAN MAKWAYO
Danmakwayon zazzau Alh. Muhammad - Ya rasu
Danmakwayon zazzau Alh. Jibril Muhammad - Na yanzu
.
51 DAN AMAR
Dan Amar Zazzau Alh. Badamasi Aliyu
Dan Amar zazzau Alh. Abubakar Alhaji - Na yanzu
.
52. DAN RIMI
Dan Rimin Zazzau Mal. Tanko D. Usman - Canjin Masarauta
Dan Rimin Zazzau Alh. Muhammadu Garba - ya rasu
Dan Rimin Zazzau Alh.  Sule Madaki - Ya rasu
Dan Rimin Zazzau Jibril A Muhammed - Na yanzu
.
53. MAHARI
Maharin zazzau  Mr Raphel Mushi - Canjin Masarauta
Maharin zazzau Mal. Umar Balarabe - Na yanzu
Maharin zazzau Alh. Falalu Umar - Na yanzu
.
54. SARKIM AREWA
Sarkin Arewan zazzau Mal. Suleiman - Ya rasu
Sarkin Arewan zazzau Alh. Bello Suleiman - Na yanzu
.
55. UBAN DOMA
Uban Doman Zazzau Alh. Sani Yero - Ya rasu
Uban Doman Zazzau Alh. Aliyu S. Yero - Na yanzu
.
56. TAFIDA
Tafidan Zazzau Alh. Muhtari Sambo - Ya rasu
Tafidan Zazzau Alh. Dr. Dalhatu Sarki Tafida - Na yanzu
�.

57. GARKUWA
Garkuwan zazzau Alh. Nabara Kakaki - Ya rasu
Garkuwan zazzau Alh. Ahmadu Muhammad - Ya sami canjin sarauta zuwa Barwa.
Garkuwan zazzau Alh. Abdul aziz M. Gusau - Ya rasu
Garkuwan zazzau Alh. Sulaiman Abdulkadir - Na yanzu

Post a Comment

0 Comments