BABI NA GOMA SHA BIYU
.
I. SABBIN GUNDUMOMI DA AKA KARA WA MASARAUTAR ZAZZAU KAFIN KARA MASARAUTU A SHEKARAR 1991
II. GUNDUMOMIN MASARAUTAR ZAZZAU DA SUKA SAMI SARAKUNA ZAMANIN GWAMNA AHMED M. MAKARFI
.
III. MANYAN SARAKUNAN JAHAR KADUNA DA KUMA JIMILAN SARAKUNAN JAHAR KADUNA GUDA (31)
.
An sami karin Gundumomin mulki a lokacin Mulkin soja cikin zamanin Gwamnan Jihar Kaduna Kanar Lawal Ja'afaru Isa. Wadannan wurare su ne:-
1. Unguwar Rimi - Barwan zazzau, Mr Calif Dogo
2. Madakiya - Uban Dawakin zazzau, Mr David Kantiyok
3. Ikulu - Magayakin zazzau, Mr Bitrus K. Ibrahim
4. Kamantan - Maharin zazzau, Mr Raphel Mush
5. Bishini - Dan Rimin zazzau, Mal. Tanko D. USMAN
6. Katugal - Jagaban zazzau, Mr Bawa Giwa
7. Kufana - Dan Malikin zazzau, Alh muhammadu Bawa
8. Jere - Sarkin Shanun zazzau, Dr Sa'adu Usman
9. Geshere - Tukuran Zazzau, Mal. Abdu D. Kusheka
10. 'Yar kasuwa - Kilishin zazzau, Alh. Tanimu Shu'aibu
11. Garun Kurama - Rubun Zazzau
12. Gwagwada - Lifidan zazzau, Mal. Musa Yarima
13. Igabi - Wamban zazzau, Alh. Abdullahi Aliyu
14. Maigana - Barden zazzau
15. Paki - Sarkin Gabas, Alh. Musa Auchan
16. Kubau - Salanken zazzau, Alh. Abdulkadir
17. Fatika - Dan Buran zazzau, Alh. Sa'adu Mailafiya
18. Kudan - Sarkin Padan zazzau, Alh. Ahmadu Fatika
19. Waje - Madakin zazzau Alh. Aliyu Shehu
A nan abin nufi da kalmar "Chiefdom" cikin harshen turanci shi ne Sarki na yankin masarautar wata Kabila.
.
GUNDUMOMIN MASARAUTAR ZAZZAU DA SUKA SAMI SARAKUNA ZAMANIN GWAMNA AHMED M. MAKARFI
.
1. Zangon Kataf - Agwartyap Sarkin Atyap
2. Madakiya - Agwam Bajju ( Sarkin Bajju )
3. Ikulu - Agwam Ikulu ( Sarkin Ikulu )
4. Lere - Sarkin Lere
5. Kurama - Chief of Kurama ( Sarkin Kurama )
6. Piriga - Piriga Chiefdom ( Sarkin Piriga )
7. Kauru - Chief of Kauru ( Sarkin Kauru )
8. Tsam - Tsam Chiefdom ( Sarkin Tsam )
9. Kumana - Kumana Chiefdom ( Sarkin Kuma'na )
10. Takad - Agwam Ta kad ( Sarkin Takad )
11. Adara - Chief of Adara ( Sarkin Adara )
12. Kagarko - Chief of Kagarko ( Sarkin Kagarko )
13. Jere - Jere Chiefdom ( Sarkin Jere )
14. Koko - Koko Chiefdom ( Sarkin Koro )
15. Kujama - Kujama Chiefdom ( Sarkin Kujama )
16. Chukum - Gbagyi Chiefdom ( Sarkin Bagi )
.
MANYAN SARAKUNAN JIHAR KADUNA
1. Mai Martaba Sarkin Zazzau - Shugaban Majalisar Sarakun Jihar Kaduna.
2. Mai Martaba Sarkin Kagoro
3. Mai Martaba Sarkin Birnin Gwari
4. Mai Martaba Sarkin Jama'a ( Kafancan )
5. Mai Martaba Sarkin Jaba
6. Mai Martaba Sarkin Moroa
.
JIMILLAN SARAKUNAN JAHAR KADUNA GUDA (31)
1. Mai Martaba Sarkin Zazzau
2. Mai Martaba Sarkin Birnin Gwari
3. Mai Martaba Sarkin Jama'a
4. Mai Martaba Sarkin Kagoro
5 Mai Martaba Sarkin Jaba
6. Mai Martaba Sarkin Moroa
7. Chief of Atyap - Masarautar Atiyaf
8. Agwam Bajju - Masarautar Bajju
9. Agwam Ikulu - Masarautar Ikulu
10. Sarkin Lere - Masarautar Lere
11. Sarkin Saminaka
12. Chief of Kurama
13. Pukarma of Piriga
14. Sarkin Kauru
15. Pukgom Kurama
16. Res Tsam
17. Agmad Takad
18. Agom Adara
19. Sarkin Kagarko
20. Sarkin Jere
21. Kre Koro
22. Chief of Nyemkpa
23. Kpop Gwom of Kagoma
24. Chief of Ayu
25. Chief of Godogodo
26. Tum Nikyobi
27. Agwam Fatsuwan
28. Chief of Numana
29. Uchu Ninzom
30. Sa Gbagyi.
.
Gamasu bukatan cikakken wannan Littafi mai suna TARIHIN SARAUTU DA AL'ADU NA MASARAUTAR ZAZZAU zasu iya garzayawa kantin SANKORE EDUCATIOOAL PUBLISHERS LTD, wanda ke zangon Shanu Samaru Road, zaria , Kaduna state. Dan Karin bayani a tuntubesu ta wannan numbr 08036609871, 08034529095, 08035991957
0 Comments