SARAUTUN MALAMAI DA SARKIN ZAZZAU SHEHU IDRIS YA GADA DA WANDA YA NADA SU da YARAN SARKI DAGA SARAUTAR SARKIN ZAZZAU SHEHU IDRIS 1975 - 201


SARAUTUN MALAMAI DA SARKIN ZAZZAU SHEHU IDRIS YA GADA DA WANDA YA NADA SU da YARAN SARKI DAGA SARAUTAR SARKIN ZAZZAU SHEHU IDRIS 1975 - 2016
.
Wadannan na Malamai Sune limamin Juma'an zazzau da limamin Konan zazzau da Na'ibin zazzau da Sarkin ladanan zazzau, wadannan sarautu lokacin Mai martaba Sarkin zazzau Shehu Idris ya hau Mulki ya gaji wasu mutane kuma nadasu, gasunan a tsare:-
.
LIMAMIN JUMA'AN ZAZZAU DAGA SHEKARAR 1975 ZUWA YAU
.
LIMAMIN JUMA'AN ZAZZAU Mal. Muhammadu Yero - Ya rasu
LIMAMIN JUMA'AN ZAZZAU Mal. Kasimu Yero - Ya rasu
LIMAMIN JUMA'AN ZAZZAU Mal. Dalhatu karimu Imam - Na yanzu
.
LIMAMIN KONAN ZAZZAU DAGA SHEKARAR 1975 ZUWA YAU
.
LIMAMIN KONAN ZAZZAU Mal.  Muhammadu - Ya rasu
LIMAMIN KONAN ZAZZAU Mal. Aliyu - Ya rasu
LIMAMIN KONAN ZAZZAU Mal. Husaini - Ya rasu
LIMAMIN KONAN ZAZZAU Mal. Sani - Na yanzu
.
NA'IBIN ZAZZAU DAGA SHEKARAR 1975 ZUWA YAU
.
NA'IBIN ZAZZAU Mal. Muhanadu - Ya rasu
NA'IBIN ZAZZAU Mal. Shu'aibu - Ya rasu
NA'IBIN ZAZZAU Mal. Yahuza - Na yanzu
.
SARAKUNAN LADANAI NA ZAZZAU DAGA SHEKARAR 1975 ZUWA YAU
.
SARKIN LADANAN ZAZZAU Mal. Aliyu - Ya rasu
SARKIN LADANAN ZAZZAU Mal. Umar - Ya rasu
SARKIN LADANAN ZAZZAU Mal. Muhanadu Bello - Ya rasu
SARKIN LADANAN ZAZZAU Mal. Iskilu - Na yanzu
.
YARAN SARKI DAGA SARAUTAR SARKIN ZAZZAU SHEHU IDRIS 1975- 2016
.
1. SHAMAKIN SARKI
Mal. Aliyu - Ya rasu
Mal. Iguda - Ya rasu
Mal. Sambo - Ya rasu
Mal. Aminu Dantsoho - Na yanzu
.
2. MADAUCHIN CIKIN GIDA
Mal. Usmanu - Ya rasu
Alh. Ahmad Kyauta - Na yanzu
.
3. SHANTALIN SARKI
Alh. Yusuf Ladan - Ya rasu
Alh. Aliyu ladan - Ya rasu
Alh. Yakubu Ladan - Na yanzu
.
4. MAJIDADIN SARKI
Alh. Mai Gidan Gaude - Ya rasu
Alh. Ahmad Aliyu - Na yanzu
.
5. SARKIN DOGARAI
Alh. Baba Idris - Ya rasu
Alh. Suleiman Idris - Na yanzu
.
6. KILISHIN SARKI
Mal. Hassan - Ya rasu
Mal. Alangade - Ya rasu
Mal. Ahmad Muhamman - Na yanzu
.
7. SALLAMAN SARKI
Mal. Abdussalami - Ya rasu
Alh. Aminu Sale - Na yanzu
.
8. SARKIN LEMAN SARKI
Alh. Mal. Idris - Ya rasu
Alh. Mal. Muhammad - Ya rasu
Alh. Mal. Abdullahi - Na yanzu
.
9. BARAYAN SARKI
Mal. Hashimu Baraya - Ya rasu
Mal. Shehu Ahmad - Na yanzu
.
10. SARKIN ZAGI
Mal. Aminu - Ya rasu
Mal. Haruna Kasimu - Na yanzu
.
11. SARKIN KWALKWALI
Alh. Ismaila Magaji - Na yanzu
.
12. MAHARIN SARKIN ZAZZAU
Abdullahi Mahari - Ya rasu
Aminu Abdullahi - Na yanzu
.
13. JAKADIYAN SARKI
Haj. Bagobira  - Ta rasu
Haj. Hauwa Abdullahi - Ta yanzu
.
14. UWAR GANDUN SARKIN ZAZZAU
Hajiya Rakiya Ibrahim
.
15. SULUKIN CIKIN GIDAN ZAZZAU
Alh. Rufa'i Kwasau

Post a Comment

0 Comments