SARAUTUN WAKILAI DA SARKIN ZAZZAU SHEHU IDRIS YA GADA DA KUMA WADAN DA YA NADA DAGA 1975 ZUW YAU


SARAUTUN WAKILAI DA SARKIN ZAZZAU SHEHU IDRIS YA GADA DA KUMA WADAN DA YA NADA DAGA 1975 ZUW YAU
.
Wakilin Biyan Zazzau Alh. Umar Mijinyawa- Ya sami daukaka zuwa Makaman Zazzau
.
Wakilin Biyan Zazzau Alh. Aliyu Garba - Ya rasu
Wakilin Sana'an zazzau Alh. Lawal Atiku - Na yanzu
Wakilin Ofis zazzau Alh. Abdullahi Aliyu - Na yanzu
Wakilin Birnin Zazzau Alh. Ibrahim Dabo - Ya rasu
Wakilin Birnin Zazzau Mal. Sa'idu Abubakar - Na yanzu
Wakilin Fulanin Zazzau Alh. Yakubu Abduljalil - Ya Sami daukaka zuwa sarkin Ruwa
.
Wakilin Fulanin zazzau Alh. Aliyu Idris - Ya rasu
Wakilin Fulanin Zazzau Alh. Buhari Abdu - Na yanzu
Wakilin Yaki da Jahilcin zazzau Alh Mu'azt Madaka
Wakilin Yaki da Jahilcin zazzau Alh. Ja'afaru zakari - Na yanzu
Wakilin Raya Kasar zazzau Alh. Sa'idu Zariya - Ya rasu
Wakilin Raya Kasar zazzau Alh. Shehu Garba - Ya sami daukaka zuwa Dokajen Zazzau
Wakilin Raya Kasar zazzau Alh. Aminu wambai - Na yanzu
.
Wakilin Makarantan zazzau Alh. Abubakar Alhaji -ya sami daukaka zuwa Dan Amar
.
Wakilin Makarantan Zazzau - Professor Shafi'u Abdullahi - Na yanzu
.
Wakilin Arewan zazzau Alh. Dari Aminu - Ya rasu
Wakilim Arewan zazzau Alh. Sani Aminu - Na yanzu
Wakilin Yamman Zazzau Alh. Jumare Gidado - Ya rasu
Wakilin Yamman Zazzau Mr. Bisallah Kaura Gora - Ya rasu
Wakilin Yamman Zazzau Mal. Idris Abdullahi na yanzu
.
Wakilin Kudun zazzau Alh muhammad HayatuddIN - Ya sami daukaka zuwa Ciroman zazzau
Wakilin Kudun zazzau Muhammadu Tori - Ya Rasu
Wakilin Kudun zazzau Haruna Abubakar - Ya rasu
Wakilin Kudun zazzau Alh. Bello A. Ikara - Ya rasu
Wakilin Kudun zazzau Muhammad Hayatu Ya sami daukaka zuwa Ciroman zazzau
Wakilin Kudun zazzau Mal. Musa Ladan - Na yanzu
.
Wakilin Gabas Zazzau  -  Alh. Sani Kari - Ya rasu
Wakilin Gabas Zazzau  Alh. Aliyu Kari - Na yanzu
Wakilin Watsa Labaran Zazzau Alh. Sani I Tanko - Na yanzu
.
Wakilin Wajen Zazzau Alh. Sidi Sa'idu - Ya rasu
Wakilin Wajen Zazzau Alh. Bashir Sambo - Na yanzu
Wakilin Maganin Zazzau Alh. Rufa'i Yaro - Ya rasu
Wakilin Tsaftan Zazzau Alh. Abdullahi Halliru
Wakilin Gonan Zazzau Mal. Ibrahim Jajuru - Ya rasu
Wakilin Gonan Zazzau Mal. Sule - Ya rasu
Wakilin Gonan Zazzau Mal. Magaji - Na yanzu
.
Wakilin Dokan Zazzau Mal. Abbas - Kafin ya rasu ya sami daukaka zuwa Makaman Zazzau
.
Wakilin Dokan Zazzau Alh. Ibrahim Dodo - Na yanzu
Wakilin Makaman zazzau Dr. Shehu El Yaqub - Na yanzu
Wakiln Ruwan zazzau - Alh. Shehu Muhamed - Na yanzu
Wakilin Ayyukan zazzau Alh. Sule Madaki - Ya rasu
Wakilin Ayyukan zazzau Alh. Buhari Aliyu - Na yanzu
.
=== KARIN BAYANI ===
Sarautar wakilai a wancan lokaci ana ba da ita ne ga Ma'aikatan Sashe na En'e (N.A) amma yanzu ana ba da ita ga kowane mutum wanda ya cancanta ba sai lallai ma'aikacin Karamar Hukuma ba, kuma wannan sarautu na Wakilai kusan a wancan lokaci duk 'Ya'yan Sarki ke rike da su saboda haka ana ba da irin wannan sarava ga dan sarki ko wanda ba dan sarki ba.

Post a Comment

0 Comments