KOGUNAN ZAZZAU
Sarautar Kogunan zazzau na daya daga cikin Sarautu da Fulani suka aro a wannan lokaci na Sarkin zazzau Alhaji Shehu Idris, kuma sarauta ce da aka fara nada ta a kan dan Sarki. Wannan Sarauta ta koguna ana ba da ita ga dan sarki kowane amintaccen mutum a kasar zazzau. Wanda yafara wannan sarauta shi ne Mal. Muhammadu Nura Aminu dan Sarkin zazzau Muhanadu Aminu.
.
=== KIRARIN KOGUNA ===
KOGO DA ARZIKI A CIKINSA
KOGUNAN SARKI,
KOGO HIRA KOGO TSIRA
KOGUNAN DAN UBAN GABASAWA
0 Comments