AN KARRAMA BARR. AISHA AHMED MOHAMMAD

AN KARRAMA BARR. AISHA AHMED MOHAMMAD


Barr. Aisha ta karba Karramawar da wannan shafi tai mata a ranar kaddamar da wannan shafi. Wannan karramawar ce akan Kulawa da take bayarwa ga Marayu, mata, yara da tallafama masu rauni. 


Allah ya cigaba da yi miki jagora damu gaba daya ameen. 

#23March2021

Post a Comment

0 Comments