AN KARRAMA MAIGIRMA SHATIMAN YAMMAN ZAZZAU

AN KARRAMA MAIGIRMA SHATIMAN YAMMAN ZAZZAU


A jiya Asabar #21March2021 wajen taron kaddamar da wannan shafi namu mai albarka da aka kafa a ranar #09November2014 aka karrama Maigirma Shatiman Yamman Zazzau Alh. Muhammad Ashir Babanbaji saboda gudummuwan da yake ba alummar Masarautar Zazzau da kuma kokarin ganin shafi ya bunkasa wajen samar da ingantattun tarihi da samar ma shafin cigaba ta fannoni da dama.


Muna Adduah Allah ya saka maka da alkhairi yajikan magabata ya biya bukata. Muna godiya da bangajiya.


Post a Comment

0 Comments