ANKARRAMA MARIGAYI MAIMARTABA SARKIN ZAZZAU ALH. DR SHEHU IDRIS
Shafin Kasar Zazzau a Jiya Da Yau Ta Karrama Marigayi Sarkin Zazzau Alhaji Dr Shehu Idris CFR Bisa Kokari Da Cigaban Kasar Zazzau Da ya bayar a Tsawon Shekaru 45 Yana Mulki Tabbas Mai martaba Marigayi Ya Chanchanchi Yabo akan mulkin adalci, taimako, mutunci, zumunci, yafiya, tausayi, tattalin zaman lafiya.
Muna Addua Allah Ya gafarta Masa Yasa Aljannah Tazama Makoma Allah Yajikan Iyayen mu Ya saka Masu da Aljannar Firdaus
Mai Girma Uban Garin Zazzau Malam Muhammad Bashir S. Idris Yakarba a madadin Iyalan Marigayi Mai Martaba Alh. Dr. Shehu Idris CFR
0 Comments