KARRAMA MARIGAYI DR. ALIYU NAMANGI

KARRAMA MARIGAYI DR. ALIYU NAMANGI


Wannan shafi mai albarka ta Karrama Marigayi Dr. Aliyu Namangi zaria a ranar kaddamar da wannan shafi #21March2021 Marigayin malami ne da ya bada gudummuwa sosai a zamanin rayuwan sa wajen rera kasidu na fadakarwa da wa'azantarwa, kasidar DA yayi mai taken (INFIRAJI).


Allah ya gafarta masa yasa ya huta ya jikan magabatan mu gaba daya ya bamu zaman lafiya ya kara mana kokari wajen ganin munyi koyi da irin su malam aliyu Namangi domin samar da cigaba a fannin Ilimi da karatun addinin Musulunci.


Post a Comment

0 Comments